Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Asabar

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Asabar a Kasuwar Wapa

   Alfijr Labarai

  1. Dollar zuwa Naira

Siya = 730 / Siyarwa = 746

  1. Pounds zuwa Naira 

Siya = 832 / Siyarwa = 875

  1. Yuro zuwa Naira 

Siye = 743 / Siyarwa = 785

  1. Riyals zuwa Naira

Siye = 140/ Siyarwa = 202

  1. CFA Zuwa Naira

Siya = 1100 / Siyarwa = 1140

  1. Yan Zuwa Naira 

Siye = 81 / Siyarwa = 90

      Alfijr Labarai  

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) amm yau Asabar, a Kasuwar Wapa kano

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar

      Alfijr Labarai

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/F86a4baiSZU4aMOt7yuBfE
https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux

One Reply to “Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Asabar”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *