Alfijr ta rawaito Katafaren shagon da ya ƙware tare da shahara a birnin Kano, wajen samar muku da dukkan Nau’ikan Juice na gida da na waje, har dana masu Diabetes Hadi da shawarma da dukkan nau’ikan kayan tande-tande da lashe-lashe mai suna Fruitizz Kano ya shirya yi muku garabasar sabuwar shekara a ranar 1 ga Junairu 2023.



Kamfanin yace a sanar muku da cewar babba zai zabi duk abinda suke sarrafawa a wajen kala uku akan kudi 6000.
Idan kuma yara ne da ba su gaza shekera 12 ba, to su kuma kamfanin ya ce za su zabi kala 3, suma kan kudi 4000.
Fruitizz ya tanadar da wajen taro na yan Siyasa, da taron Birthday ko kuma taron ganawa da juna cikin farashi mai sauki.
Fruitizz yana nan a No 1. Audu Bako Way, daura Kantin Alpen Store kuma suna budewa tun daga karfe 8:00 na safe zuwa 10:00 na dare a ko wace rana.



Wannan kamfanin ya shirya muke ne domin murnar sabuwar Shekara
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇