Babbar kotun tarayya ta soke umurnin dakatar da Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa

Screenshot 20240418 143232 Facebook

Babbar kotun tarayya ta ba da umurnin da a haramta dakatar da Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa

Hakan na kunshe ne bayan wata babbar kotu a jihar Kano ta tabbatar da sahihancin dakatarwar da aka masa a mazabarsa ranar laraba

IMG 20240418 WA0166
Order
IMG 20240418 WA0168 1
Order
Court Order
Order

Cikakken Bayani na nan tafe…..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *