Bayan Kwankwaso Ya Ƙaddamar Da Ayyuka Gwamnatin Kaduna Ta Rushe Wasu Tarin Gine-Gine

Alfijr ta rawaito Hankali ya tashi a Kaduna yayin da wasu gine-gine sama da 40 da suka hada da Coci 12 da gwamnatin jihar Kaduna ta rusa a Gbagyi villa yau.

Kimanin mutane 4 ne dakarun gwamnati suka harbe tare da raunata su.

Gbagyi villa yana cikin yankin Chikun local govt, al’ummar Kirista kashi 100 cikin 100 tare da gine-gine sama da 2800.

A nasa bangaren bisa gayyatar da Gwamna Nasir El-Rufa’i yayi masa, jagoran jam’iyyar NNPP a Najeriya kuma d’an takaran jam’iyyar na shugaban kasa a zabubbukan da suka gabata na wannan shekara, Engr Sen. Rabi’u Musa Kwankwaso, a yau ya kaddamar da wasu muhimman aiyuka da Gwamnan na jihar Kaduna ya aiwatar.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *