Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: CBN

IMG 20240111 105954
CBN, Labarai

Babban Bankin Najeriya Ya Canja Shugabannin Bankunan Polaris, Union da Keystone.

Posted onJanuary 11, 2024January 11, 2024

Babban bankin Najeriya CBN ya naɗa sabbin shugabannin wasu bankunan kasuwanci a Najeriya. Alfijir labarai ta rawaito wata sanarwa da CBN ɗin ya fitar a …

FB IMG 1703441609156
CBN, Labarai

Asiri Ya Tonu An Gano Yadda Emefiele Ya Mallaki Bankuna 3 Ba Ko Sisi

Posted onDecember 24, 2023December 24, 2023

Rahoton ya tona yadda Emefiele ya saye bankuna biyu ba tare da ya kashe ko sisi ba Alfijir labarai ta rawaito an bankado yadda tsohon …

FB IMG 1703320712942
CBN, Labarai

Babban bankin Najeriya ya amince da kudin kirifto

Posted onDecember 23, 2023December 23, 2023

Babban Bankin Nijeriya ya yi la’akari da yadda tsarin “duniya ya nuna bukatar sanya ido” kan harkokin kudin kirifto da kuma bayar da dama a …

IMG 20231207 WA0004
CBN, Labarai

Rashin dacewa ne Shugaban kasa ya zama ministan man fetur – Sanusi Lamido

Posted onDecember 8, 2023December 8, 2023

Daga Aminu Bala Madobi A yayin bikin rattaba hannu kan wasu kamfanoni guda biyu da aka gudanar a gefen taron COP28 da ke gudana, kamfanin …

Nigerian Money
CBN, Labarai

Labari Mai Dadi! CBN Ya Fitar Da Sanarwa Ta Musamman Akan Tsofaffin kudin Kasar

Posted onNovember 14, 2023November 14, 2023

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce tsofaffin takardun kudi na N200, N500, da N1,000 za su ci gaba da zama a kan doka har abada. …

CBN Governor
CBN, Labarai

CBN ya magantu akan kin karbar tsofaffin takardun Naira a kasar

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya gargaɗi masu ƙin karɓar tsofaffin takardun Naira a faɗin ƙasar. Alfijir Labarai ta rawaito wannan na zuwa ne sakamakon fargabar …

📸Emefele in court
CBN, Labarai

Bayan Wuya! Kotu ta bada belin Emefiele

Posted onNovember 8, 2023November 8, 2023

Babbar Kotun Birnin Tarayya a yau Laraba ta bada belin tsohon gwamnan Babban Bankin Ƙasa, CBN, Godwin Emefiele. Kotun ta ce a saki Emefiele ga …

CBN, Labarai

Bayan fara kwato bashin noma yanzu bankin Najeriya ya fara zaftare rancen Covid-19

Posted onSeptember 19, 2023September 19, 2023

Bayanai daga Najeriya na cewa babban bankin kasar CBN ya fara aiwatar da matakin karbo rancen da ya baiwa wasu ‘yan kasar domin saukaka musu …

CBN, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Shugaba Tinubu ya nada sabon Gwamnan CBN

Posted onSeptember 15, 2023September 15, 2023

Ya kuma nada sabbin mataimakan gwamnoni hudu da suka hada da Emem Nnana Usoro da Muhammad Sani Abdullahi Dattijo da Philip Ikeazor da kuma Bala …

CBN, Labarai

Babban Bankin Najeriya Ya karyata zancen zai Canja Kuɗaɗen kasar

Posted onSeptember 13, 2023September 13, 2023

Babban bankin Najeriya na jan hankalin al’ummar kasar kan cewa sakon da ke yawo a kafafen sada zumunta da wasu jiridu cewar za a canja …

CBN, Labarai

Daily Trust Ta Kara Tsayawa Kan Bakanta Game Da Rahoton Rage Darajar Naira

Posted onJune 2, 2023June 2, 2023

Alfijr ta rawaito Fitacciyar Jaridar da ake wallafa ta a Najeriya, ‘Daily Trust’ ta ce tana nan akan bakanta dangane da labarin da ta wallafa …

CBN, Labarai

CBN Zai Kulle Miliyoyin Asusun Al’umma Daga Bankunan Kasa

Posted onApril 8, 2023April 8, 2023

Alfijr ta rawaito Babban bankin Najeriya CBN ya bayyana shirin sa na dakatar da miliyoyin asusun bankunan mutane daga bankunan kasuwanci wadan da ba ayi …

CBN, Labarai

Babban Bankin Najeriya Ya Nemi Afuwar Ƴan Kasar

Posted onMarch 23, 2023March 23, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan babban bankin Najeriya CBN Mista Godwin Emiefele, ya nemi afuwar ƴan Najeriya bisa matsalolin da ake fuskanta yayin tura kuɗi ta …

CBN, Labarai

CBN Ya Yi Biyayya Ga Umarnin Kotu Kan Ci Gaba Da Karɓar Tsoffin Kuɗi

Posted onMarch 14, 2023March 14, 2023

Alfijr ta rawaito babban bankin Najeriya, CBN, ya bi Umarnin kotun koli inda ya ce za a ci gaba da kashe tsoffin takardun Naira na …

CBN, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! CBN Ya Umurci Bankuna Su Ci Gaba Da Karɓar Tsofaffin 1,000 da 500

Posted onFebruary 17, 2023February 17, 2023

Alfijr ta rawaito  Bankin CBN ya umurci bankunan kasar su ci gaba da karɓar tsofaffin takardun kuɗin naira 1,000 da 500 waɗanda yawansu bai zarta …

CBN, Labarai

Bankin CBN Ya Bayyana Makomar Tsoffin ₦200 da ₦500 da kuma ₦1000

Posted onFebruary 14, 2023February 14, 2023

Alfijr ta rawaito bankin CBN tun a farko ya sanya ranar 31 ga watan Janairu a matsayin wa’adin tsohon takardun kudi, ya kasance a wurare …

CBN, Labarai

Kotu Ta Hana CBN Tsawaita Wa’adin Amfani Da Tsaffin Kuɗi Na Naira

Posted onFebruary 7, 2023February 7, 2023

Alfijr ta rawaito wata babbar kotu a babban birnin tarayya Abuja ta tilastawa babban bankin Najeriya CBN da ya ci gaba da aiwatar da shirin …

CBN, Labarai

Wasu Jahohi Arewa Sun Maka Gwamnatin Tarayya Gaban Kuliya Kan Sake Fasalin Kudi

Posted onFebruary 6, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito Jihohin Kaduna, Kogi da Zamfara sun shigar da kara a gaban gwamnatin tarayya na neman ta dakatar da ci gaba da aiwatar …

CBN, Labarai

Dalilin Da Yasa Muka Ƙara Farashin Cirar Kuɗi — Masu POS

Posted onFebruary 4, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito wasu masu sana’a Canjin Kuɗi na POS, sun yi zargin cewa jami’an banki su na sayar musu da tsoffi da sabbin takardun …

CBN, Labarai

Babu Gudu Babu Ja Da Baya! Wa’adin Daina Karɓar Tsoffin Kuɗi – Emefiele

Posted onJanuary 24, 2023January 24, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan Babban Bankin Ƙasa, CBN, Godwin Emefiele, ya ce wa’adin ranar 31 ga watan Janairu na dakatar da karɓar tsoffin kudaden Naira …

Posts pagination

‹ 1 2 3 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab