Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Zaɓe

Labarai, Zaɓe

Wasu Ƴan Bangar Siyasa Sun Yi Awon Gaba Tare Kone Wasu kayan Zabe

Posted onMarch 18, 2023March 18, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu da ake zargin ‘yan bangar siyasa sun sace tare da kona kayayyakin zabe na mazabu uku a mazabar Ogbia 2 a …

Labarai, Zaɓe

Dan Takarar Shugaban Kasa Na PDP Sun Janye Karar Da Suka Shigar Da INEC

Posted onMarch 15, 2023

Alfijr ta rawaito Jam’iyyar PDP da dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar, sun janye takardar da suka shigar na tilastawa hukumar zabe mai zaman …

Labarai, Zaɓe

Karan batta! Yadda Mata 24 Ƴan Takarar Gwamna Suka Kunno Kai A Zaben Bana

Posted onMarch 15, 2023

DagaAbdu Ado K/Naisa Alfijr ta rawaito Akalla mata 24 ne za a fafata da su zaɓen gwamna a wasu jihohin ƙasar nan, a ranar Asabar …

Labarai, Zaɓe

Alh Aminu Dantata Bai Goyi Bayan Kowanne Dan Takarar Gwamna A Kano Ba!

Posted onMarch 15, 2023March 15, 2023

Alfijr ta rawaito Sakataren Alhaji Aminu Dantata, mai suna Mustapha Abdullahi Junaid, ya musanta labarin da ake yaɗawa musamman a kafafen sada zumunta, cewa Dantata …

Labarai, Zaɓe

Kotu Ta Umarci INEC Da Ta Bada Dama Ayi Zaben Gwamnoni Da Katin Zabe Na Wucin-Gadi

Posted onMarch 9, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Alfijr ta rawaito a ranar Alhamis wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta umarci hukumar zabe mai zaman kanta ta …

Labarai, Zaɓe

Da Ɗumi Ɗuminsa : INEC Ta Dage Zaben Gwamna Da ‘Yan Majalisun Jiha

Posted onMarch 8, 2023March 9, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta kammala shirye-shiryen dage zabukan gwamnoni da na ‘yan majalisun Jiha da aka shirya …

Labarai, Zaɓe

INEC Ta Bayyana Wuraren da za a sake zaɓen sanatoci a Najeriya

Posted onMarch 7, 2023March 10, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta fitar da jadawalin zaɓaɓɓun sanatocin da suka yi nasara a zaɓen ranar 25 …

Labarai, Zaɓe

Zaɓen Shugaban Ƙasa Ya Gaza Cimma Burin Ƴan Nijeriya, in ji Amurka

Posted onMarch 6, 2023

Alfijr ta rawaito Sama da mako guda bayan gudanar da zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya, Amurka ta ce zaɓen ya ya gaza cimma yadda ‘yan …

Labarai, Zaɓe

Kungiyar Yarabawa Afenifere Ta Yi Alla-Wadai Da Zaɓen Tinubu

Posted onMarch 2, 2023March 2, 2023

Alfijr ta rawaito Pa Ayo Adebanjo, shugaban kungiyar Yarabawa ta Afenifere, ya mayar da martani kan ayyana ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Bola …

Zaɓe

Zaben 2023: Gwamnoni 6, Masu Barin Gado Da Suka Sha Kaye A Takarar Sanata

Posted onFebruary 28, 2023February 28, 2023

Alfijr ta rawaito akalla gwamnoni shida masu barin gado sun gaza a yunkurinsu na tsallakawa majalisar dattawan Najeriya bayan wa’adinsu biyu na shekara takwas kowanne. …

Labarai, Zaɓe

Hon Kawu Sumaila Ya Kaɗa Sanata Kabiru Gaya

Posted onFebruary 27, 2023February 27, 2023

Alfijr ta rawaito akarshe dai Honourable Abdurahman kawu Sumaila ya lashe zaben Kano ta Kudu a Jam’iyyar NNPP Ya samu Nasara akan Sanata Kabiru Gaya …

Labarai, Zaɓe

APC Tayi Asarar Dukkan Kananan Hukumomin Da Aka Ayyana Zuwa Yanzu A Kaduna

Posted onFebruary 27, 2023February 27, 2023

Alfijr ta rawaito jam’iyyar APC ta kasa samun nasara a sakamakon zaben karamar hukumomin jihar da aka gudanar a ranar Asabar. Hukumar zabe mai zaman …

Labarai, Zaɓe

INEC Ta Bayyana Sakamakon Kananan Hukumomi 22 A Jihar Kano

Posted onFebruary 26, 2023February 26, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) Ta Bayyana Sakamakon Kananan Hukumomi 22 A Jihar Kano 1- Garun Malam LGA Returning …

Labarai, Zaɓe

Jam iyyar PDP Ta Lashe Zaɓe A Gidan Gwamnatin Jihar Kaduna

Posted onFebruary 25, 2023February 25, 2023

Wannan shine yadda ta kasance a sakamakon zaɓe na Gidan Gwamnatin Kaduna: APC – 40 PDP – 69 LP – 48

Labarai, Zaɓe

Yadda Buhari Da Ƴan Takarar Shugaban Ƙasa Suka Kaɗa Kuri’unsu

Posted onFebruary 25, 2023February 25, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi zaɓe a mazabarsa tare da mai dakin sa, bayan dankwala wane ya daga kuri’arsa sama ya …

Posts pagination

‹ 1 2 3
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab