Shugaban rundunar sojin ƙasa, ta Najeriya Lagbaja ya mutu yana da shekaru 56 a duniya.
Fadar shugaban ƙasa ta sanar da rasuwar shugaban rundunar sojin ƙasa, Laftanar Janar Taoreed Abiodun Lagbaja.
Mai baiwa shugaban kasa shawara na musamman, Bayo Onanuga ne ya baiyana hakan s wata sanarwa a yau Laraba.
A cewar sa, Lagbaja ya mutu ne a Legas a jiya Talata bayan ya sha fama da rashin lafiya. Ya mutu yana da shekaru 56 a duniya
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj