ECOWAS ta dage takunkumin da ta kakaba wa Nijar, Mali, Guine

FB IMG 1708813625633

Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta yanke shawarar dage wasu takunkumin da ta kakabawa jamhuriyar Nijar da Mali da kuma Guinea.

Alfijir labarai ta rawaito an dauki wannan kuduri ne a wani babban taro na musamman kan harkokin zaman lafiya, siyasa da tsaro a yankin ECOWAS da aka gudanar a Abuja ranar Asabar.

Kungiyar ta ECOWAS zata dage takunkuman siyasa da aka kakabawa Jamhuriyar Nijar ba, Inda suka ce an dage sauran takunkuman da suka hadar da na tattalin arziki da sauran, sannan kuma ta dage wasu takunkuman kudi da na tattalin arziki da ta kakabawa Guinea da wasu takunkuman da aka kakabawa Mali.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *