EFCC Na Zargin Wasu Tsofaffin Gwamnoni 58 Da Almundahana Tare Da Wawushe Tiriliyan 2.187

FB IMG 1704870817102

Aminu Bala Madobi

Hukumar ta EFCC Tana Zargin Wasu Tsofaffin Gwamnoni, Waɗanda suka kai aƙalla 58, da hannu a almundahana na kusan Naira Tiriliyan 2.187 a Tsawon Shekaru 25.

Alfijir Labarai ta rawaito Naira Tiriliyan 2.2 da aka wawashe dai kwatankwacin kasafin kudin Jihar Lagas da na Jihohin Kudu-maso-Gabas na shekarar 2024, wanda ya kai Naira Tiriliyan 2.25 da Naira Tiriliyan 2.29 bi da bi. Wannan adadi ya zarce kasafin jihohin Arewa ta Tsakiya da na Arewa maso Gabas na shekarar 2024, wanda ya kai Naira tiriliyan 1.89 da Naira tiriliyan 1.60, da Biliyan da dama.

Hukumar EFCC na ci gaba da bincike, bincike da kuma gurfanar da tsofaffin Gwamnoni 58 da suka fito daga yankunan kasar nan. Tun bayan dawo da mulkin farar hula a ranar 29 ga Mayu, 1999.

Tsofaffin Gwamnonin 58 da a halin yanzu ko kuma a baya EFCC ta fara binciken su, tare da zargin wasu makudan kuɗaɗe, Gasu kamar haka

* Late Abubakar Audu (N10.966 billion)
* TA Orji and sons (N551 billion)
* Yahaya Bello (N80.2 billion)
* Chimaroke Nnamani (N5.3 billion)
* Sullivan Chime (N450 million)
* Kayode Fayemi (N4 billion)
* Ayo Fayose (N6.9 billion)
* Abdullahi Adamu (N15 billion)
* Danjuma Goje (N5 billion)
* Aliyu Wamakko (N15 billion)
* Sule Lamido (N1.35 billion)
* Joshua Dariye (N1.16 billion)
* Timipre Sylva (N19.2 billion)
* Saminu Turaki (N36 billion)
* Orji Uzor Kalu (N7.6 billion)
* Bello Matawalle (N70 billion)
* Lucky Igbinedion (N4.5 billion)
* Rabiu Musa Kwakwanso (N10 billion)
* Peter Odili (N1 trillion)
* Jolly Nyame (N1.64 billion)
* James Ngilari (N167 million)
* Abdulaziz Yari (N84 billion)
* Godswill Akpabio (N100 billion)
* Abdul fatah Ahmed (N9 billion)
* Ali Mode-Sheriff (N300 billion)
* Willie Obiano (N43 billion)
* Ibrahim Dankwambo (N1.3 billion)
* Darius Ishaku (N39 billion)
* Ramalan Yero (N700 million)
* Achike Udenwa (N350 million)
* Rochas Okoro ha (N10.8 billion)
* James Ibori (N40 billion)
* DSP Alamieyeseigha (N2.655 billion)
* Gabriel Suswam (N3.111 billion)
* Samuel Orton (N107 billion)
* Murtala Nyako (N29 billion)
* Rashid Ladoja (N4.7 billion)
* Christopher Alao-Akala (N11.5 billion)
* Abdulkadir Kure (N600 million)
* Babangida Aliyu (N4 billion)
* Abubakar Audu (N10 billion)
* Idris Wada (N500 million)
* Ibrahim Shekarau (N950 million)
* Adamu Aliero (N10 billion)
* Usman Dakingari and wife (N5.8 billion)
* Attahiru Bafarawa (N19.6 billion)
* Jonah Jang (N6.3 billion)
* Aliyu Doma (N8 billion)
* Tanko Al’Makura (N4 billion)
* Boni Haruna (N93 billion)
* Bindow Jibrila (N62 billion)
* Adamu Muazu (N13 billion)
* Isa Yuguda (N212 billion)
* Mohammed Abubakar (N8.5 billion).

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

IMG 20240503 WA0023
📸

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *