Gwamnan Kano Ya Sake Naɗa MDs Da Wasu Mukamai

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin a matsayin masu ba da shawara na musamman

1 Engineer Sulaiman Sani SA. irrigation and dams

2 Abdullahi Shuaibu SA Pension Fund Trustees

3 Yusuf Imam Shuaibu SA Youth and Sports

4 Sadiya Abdu Bichi SA Women Children and Disabled

5 Dr Nura Jafar Shanono SA Water Resources

6 Sanusi Sirajo Kwankwaso SA political Affairs

Hakazalika Gwamnan ya amince da nadin MDs kamar haka :

  1. Engineer Faisal Mahmud Kumbotso MD KAROTA
  2. Alhaji Abdullahi Rabiu MD Housing Corporation

3 Alhaji Ahmadu Haruna Danzago MD REMASAB

4 Hon Hisham Habib MD Radio Kano

Gwamnan yayi Umarnin su fara aiki nan take

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *