Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa
- Dollar zuwa Naira
Siya = 755 / Siyarwa = 763
- Pounds zuwa Naira
Siya = 885 Siyarwa = 927
- Yuro zuwa Naira
Siye = 772 / Siyarwa = 805
- Riyals zuwa Naira
Siye = 205 / Siyarwa = 210
- CFA Zuwa Naira
Siya = 1160 / Siyarwa = 1180
- Yan Zuwa Naira
Siye = 85 /Siyarwa = 95
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Alhamis, a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ