Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano
Dollar zuwa Naira
Siya = 1490 / Siyarwa = 1495
Pounds zuwa Naira
Siya = 1870 / Siyarwa = 1880
Yuro zuwa Naira
Siye = 1500 / Siyarwa = 1530
Riyals zuwa Naira
Siye = 400 / Siyarwa = 420
CFA Zuwa Naira
Siya = 2280 / Siyarwa = 2310
Yan Zuwa Naira
Siye = 120 / Siyarwa = 130
UAE Durham Zuwa Naira
Siya= 300 / Siyarwa= 315
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇