Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Litinin

IMG 20240111 112459

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano

Da fatan an yi sallah lafiya Allah ya maimaita mana Allah ya karbi inadunmu, kunci da matsayin rayuwa Allah ya warware mana! Albarkacin Shugaba Sallahu alaihi wasallim.

Dollar zuwa Naira

Siya = 1480/ Siyarwa = 1485

Pounds zuwa Naira

Siya = 1850 / Siyarwa = 1880

Yuro zuwa Naira

Siye = 1540 / Siyarwa = 1570

Riyals zuwa Naira

Siye = 375 / Siyarwa = 380

CFA Zuwa Naira

Siya = 2200 / Siyarwa = 2300

Yan Zuwa Naira

Siye = 120 / Siyarwa = 130

UAE Durham Zuwa Naira

Siya= 300 / Siyarwa= 315

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *