Lawancy wanda hukumar ta taɓa kama shi a cikin 2023, amma aka sake shi bayan ya tuba, har ya fito ya ce ya daina fitsara a TikTok, a yau ya ƙara shiga hannun Hisbah, inda ake zargin sa da ci gaba da raye-rayen baɗala da riƙe hannun ‘yan mata.
Alfijir labarai ta ruwaito ruwaito “a ci gaba da sumamen tsaftace kafafen sada zumunta da Hukumar Hisbah a Kano ta ta cafke matashin nan Rabi’u Sulaiman da aka fi sani da Lawancy.
“Hisbah na zargin sa da ci gaba da raye-rayen baɗala da riƙe hannun mata a bidiyo.
“Idan za ku iya tunawa ko a shekarar 2023 ma Hisbah ta taɓa kama shi, amma ya nemi afuwa ya ce ya tuba.”
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj