Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji un! Allah Ya Yiwa Alh Kabiru Ma’aikacin Radio Faransa Rasuwa

FB IMG 1720005049471

Allah Ya Yi Wa Wakilin Gidan Rediyon Faransa rasuwa a jiya Talata.

Alhaji Kabir Yusuf ya  Rasu ne a daren Talata, Kwana biyar bayan dawowarsa daga Aikin Hajji, a babban birnin tarayya Abuja

Anyi Jana’izarsa Da Safiyar Yau Laraba A Kano. Muna addu’ar Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *