Kwamishinan yaɗa labarai na Kano ya yabawa Kungiyar masu shiga kafafen yaɗa labarai tare da jan hankalinsu

FB IMG 1737037080206

Kungiyar gamayyar masu shiga Kafafen yada labarai na jihar Kano, sun kawowa Kwamishinan Yada labarai da al’amuran cikin Gidan Comr.  Ibrahim Abdullahi Waiya ziyara a ofishin sa.

Ziyarar wacce aka tattauna mihamman batutuwa da suka shafi al’amuran siyasa da cigaban jihar Kano ta hanyar yin aiki tare da kuma girmama juna.

Mai girma Kwamishina ya yaba musu tare da tabbatar da hadin kansa wajen ganin an samar da labarai masu inganci tsakanin al’umma tare da girmamawa da mutunta juna.

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *