Labari Mai Dadi! Kwankwaso ya gina makekiyar Cibiyar Mahaddata Kur’ani a Kano

FB IMG 1698097414700

Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya gina makekiyar Cibiyar Mahaddata Kur’ani

Alfijir Labarai ta rawaito jagoran Kwankwasiyya ya bada wajen ne domin zaman dalibai mahaddata wadanda aka tantance domin horar da su kafin tafiya kasar waje kamar yadda ya yi alkawari.

Darajar Alkur’anin da suka haddace ta sa Kwankwaso zai dauki nauyin karatun su tun daga makarantar da ya samar har zuwa kasashen duniya. In Ji sanarwar.

FB IMG 1698097411628
📸Kwankwasiyya
FB IMG 1698097418211
📸Kwankwasiyya

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/KpTjEvHUjd3CVzIQp8CSkZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *