“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”.
(An-Nisaa 103).
K. Alfijir…. 5.05. Am
H. Rana.:.. 6.16. Am
Zuhur:……12.11. Pm
Asar……… 3.32. Pm
Magrib….. 6.05. Pm
Isha……… 7.16 Pm
An karbo Hadisi daga Huzaifi bin Al Yaman (R.A.) daga Annabi (S.A.W.) ya ce:
((Na rantse da wanda raina ke hannunSa, ko dai ku yi umurni da alheri, kuma ku yi hani ga abin da ba a so, ko kuwa da sannu Allah zai aiko azaba daga gareShi, sa’an nan ku rokeShi ba zai amsa muku rokonku ba)).
Tirmizi (2169)
Shari’ah Commission kano
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai
https://chat.whatsapp.com/K8z1chFesJeCf99QehWJPo