Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau Lahadi 15/10/2023, 30/03/1445 AH

IMG 20231009 WA0752

K. Alfijir…. 5.05. Am

H. Rana:.. 6.16. Am

Zuhur:……12.12. Pm

Asar……… 3.32. Pm

Magrib….. 6.08. Pm

Isha……… 7.18. Pm

Watannin Musulunci Goma Sha Biyu :-

  1. Muharram
  2. Safar
  3. Rabi’ul Auwal
  4. Rabi’us Sani
  5. Jimada Ula
  6. Jimada Akir
  7. Rajab
  8. Sha’aban
  9. Ramadan
  10. Shauwal
  11. Zul Qida
  12. Zul Hajji

An tabbatar da sallar tafiya a matsayin raka’a biyu, da kari a sallar zaman gida a watan Rabiul Akhir, shekarar farko bayan Hijira.

Tura rundunar Sayyidi Ali (R.A) zuwa kabilar Dayyi’i da kuma umarnin da Annabi (S.A.W) ya ba shi na rusa gunkinsu Falsa, ya tafi zuwa gare su ya rusa shi a shekara ta 9 Hijriyya.

Daga cikin amfanin salati ga Annabi (S. A. W) shi ne sababin tabbatar diga-digai a kan siradi da kuma ketare shi.

Allah ka barmu da Soyayyar Annabinmu.

Shari’ah Commission kano

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/K8z1chFesJeCf99QehWJPo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *