Kasar Saudi Ta ƙaddamar da fasahar da zai sa ka ga Hajarul Aswad kamar gaka ga shi
Best Seller Channel
Best Seller Channel
Best Seller Channel ta rawaito lokacin da yake kaddamar da Sabuwar fasaha da zata bawa mutum damar ganin Hajarul Aswad Shugaban Masallatan Harami guda biyu masu daraja, Shaikh Abdurrahman Sudais
Best Seller Channel
Shafin Haramain ne ya wallafa a Facebook a ranar Litinin, da kuma hotunan fasahar.
tabayyana cewa wannan sabuwar fasaha ce da za ta kasance a cibiyar nuna fasahohi ta Masallatai biyu masu tsarki a Makkah
Sanarwar ta kuma tabbatar da cewa wannan ba shi da alaka da ‘masanyawa’ da Hajarul Aswad.”