Shugabannin Kasar Saudiyya Sun Ɗage Rigar Dakin Ka’aba

Alfijir Labarai ta rawaito ana ɗage rigar ne tsawon mita uku duk shekara don kare ta daga lalacewa sakamakon dandazon mahajjata.

Haka nan kuma, ana ɗage ta don masu yankar yadin da almakashi, da kuma masu rubuta sunayensu ko addu’o’i don samun lada, a cewar shafin Haramain Sharifain.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

📸: Haramain Sharifain.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *