Labarai, Zaɓe Da Ɗumi-Ɗuminsa: NNPP ta lashe dukka kujerun ciyamomi da kansiloli Posted onOctober 26, 2024October 26, 2024 NNPP ta lashe dukka kujerun ciyamomi 44 da kansiloli 484 a zaben ƙananan hukumomi da ya gudana a yau Asabar a jihar Kano. Shugaban hukumar …