Labarai, Zaɓe Alhassan Ado Doguwa Ya Lashe Zaɓen Tudunwada Da Doguwa Posted onApril 15, 2023April 15, 2023 Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC ta bayyana Alhassan Ado Doguwa, a matsayin wanda ya lashe zaben mazabar Doguwa da Tudunwada. Jami’in …