Kannywood, Labarai Amarya Rarara Aisha Humaira ta magantu akan masu yi mata ƙage da sharri da ƙazafi Posted onApril 28, 2025April 28, 2025 Aisha Humaira, amaryar kuma abokiyar aikin mawaki Dauda Kahutu Rarara ta magantu a karon farko bayan auren su, wanda aka daura a Maiduguri a ranar …