ISWAP, Labarai Zargin cin zarafi: BBC ta ki karbar takardar ajiye aikin shugaban sashin Hausa Posted onAugust 29, 2025August 29, 2025 Gidan Radio BBC, ya dakatar da Editan Sashen Hausa, Aliyu Tanko, na tsawon watanni uku bisa zargin cin zarafi da tsohuwar ma’aikaciyar gidan, Halima Umar …