Labarai, Zanga Zanga Rikicin Duniya! Yadda Aljanu Suka Shiga Zanga-zangar Da Aka Yi A Kano – Amma Fa In Ji Dakta Kachako Posted onAugust 9, 2024August 9, 2024 Masanin harkar aljanu da ruhainai kuma tsohon mataimakin kwamadan Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Dakta Maigida Kachako ya bayyana cewa har da aljanu sun shiga …