Labarai Gwamnatin Najeriya ta sanar da ranar hutun murnar haihuwar Annabi Muhammad S A W Posted onSeptember 3, 2025September 3, 2025 Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta bayyana cewa ranar Juma’a, 5 ga Satumba, 2025, za ta kasance hutu ga ma’aikatan Najeriya domin bikin Mauludi na ranar haihuwar …