Labarai Majalisar Tattalin Arzikin Nijeriya ta amince da N100bn don gyara cibiyoyin horas da ‘yansanda Posted onDecember 5, 2025December 5, 2025 Majalisar Tattalin Arziki ta Nijeriya (NEC) ta amince da naira biliyan 100, domin gyaran cibiyoyin horas da ‘yansanda da sauran hukumomin tsaro a faɗin ƙasar. …