Addini, Labarai Shugaban JIBWIS Yayi Kira Ga Limamai Su Dage da Qanut Kan Rikice-Rikicen Gabas ta Tsakiya da Hare-Haren Ta’addancin Najeriya Posted onMarch 4, 2026March 4, 2026 Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS), Ash-Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau , ya yi kira ga daukacin limamai da al’ummar Musulmi a …