Dangote, Labarai Karshen Alewa! Dillalan Mai Sun Kaiwa Tinubu ƙorafin Yadda Dangote Ya Saukaka Man sa Posted onSeptember 12, 2024September 12, 2024 Daga Aminu Bala Madobi Dillalan man fetur a Nijeriya sun rubuta wasikar koke ga shugaban ƙasa Bola Tinubu cewa karya farashin dizel zuwa Naira 900 …