Labarai, NNPC Labari Mai Dadi: Matatar mai ta Fatakwal ta fara aiki Posted onNovember 26, 2024November 26, 2024 Kamfanin mai na Nigeria ya bayyana cewa matatar mai ta garin Fatakwal da ke Jihar Rivers ta fara aikin sarrafa mai. Alfijir labarai ta rawaito …