Labarai, Lafiya Ministan Lafiya Ya Jagoranci Taron Kungiyar Mataimaka Likitocin Haƙora Na Kasa (NDTA) A Kano Posted onNovember 7, 2025November 7, 2025 Ministan lafiya ka Najeriya Prof. Muhammad Ali Pate ya bayyana yadda gwamnatin shugaba Tinubu ta mai da hankali Wajen kula da lafiyar al’umma musamman bangaren …