Amurka, Labarai Trump ya sanya hannu kan takardar neman cire Amurka daga ƙungiyoyin ƙasa da ƙasa da na MDD Posted onJanuary 8, 2026January 8, 2026 Fadar White House ta bayyana cewa akwai kungiyoyi 66 da Amurka za ta fita daga zama mamba a karkashin takardun da Trump ya sanya wa …