Kayan Abinci, Labarai Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna a yau Laraba 08/04/2026 Posted onApril 9, 2026April 9, 2026 Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa Karamar Hukumar Makarfi LGA dake Jihar Kaduna State Najeriya Daga Auwalu Tahamu Zarewa HATSIMasara – ₦26,000 zuwa …