Amurka, Labarai Annoba! Wutar dajin Los Angeles ta haddasa asarar dala biliyan 150 a California Posted onJanuary 15, 2025January 15, 2025 Wasu alƙaluman ƙwararru da ke sanya idanu kan wutar dajin Los Angeles can a jihar California ta Amurka sun nuna yadda adadin ɓarnar da wutar …