B U K Kano, Labarai Labari Mai Dadi! B U K Ta Amince Da Nada Mal Umar Sani Fagge Da Mai Bushira Da Wasu Malamai A Matsayin Farfesa Posted onSeptember 11, 2024September 11, 2024 Hukumar gudanarwa ta Jami’ar Bayero (BUK) ta amince da karin girma ga manyan malamai casa’in zuwa matakin Farfesa da Mataimakin Farfesa. Alfijir Labarai ta rawaito …