Kannywood, Labarai Tashin Tashina: Jaruma Maryam Malika ta roƙi kotu da ta tabbatar da sakin da mijinta ya yi mata Posted onFebruary 13, 2025February 13, 2025 Jarumar masana’antar fina-finai ta Kannywood, Maryam Muhammad, wacce aka fi sani da Maryam Malika, ta roƙi wata kotun shari’a da ke zamanta a Magajin Gari, …