Labarai, Zaɓe KANSIEC Ta Yaba Da Gwarzantakar ‘Yan Sanda Wajen Tabbatar Da Dimokuradiyya Posted onSeptember 18, 2024September 18, 2024 Daga Aminu Bala Madobi Makonni kadan gabanin gudanar da zabukan kananan hukumomi a Kano, Shugaban Hukumar KANSIEC Farfesa Sani Lawal Malumfashi, ya yabawa rundunar ‘yan …