Labarai Wata Sabuwa! Kamfanin MTN Ya Rufe Ofisoshinsa A Faɗin Najeriya Posted onJuly 30, 2024July 30, 2024 Kamfanin MTN ya sanar da rufe dukkan ofisoshin sa dake Najeriya daga yau Talata 30 ga watan Yuli. Wani jami’i a kamfanin ne ya tabbatar …