Kwankwasiyya, Labarai Ƙungiyar lauyoyi ta ƙasa ta buƙaci ƴan sanda su binciki Kwankwaso bisa kalaman da ya yi kan shari’ar zaben gwamna Posted onFebruary 7, 2026February 7, 2026 Ƙungiyar Lauyoyin Nijeriya (NBA) ta ce ta yanke shawarar shigar da ƙorafi ga Rundunar ’yan sandan Nijeriya da sauran hukumomin tsaro domin a binciki ikirarin …