Labarai Shugaba Tinubu ya mayar da shugaban gidan NTA talabijin da aka sauke Posted onSeptember 3, 2025September 3, 2025 Shugaban Nijeriya, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin mayar da tsohon shugaban gidan talbijin na Ƙasa NTA, Salihu Abdullahi Dembos, wanda aka sauke kwanakin baya. …