Labarai, NYSC Gwamnatin Najeriya ta cewa ɗaliban da suka kammala karatu su mika kundin bincike (Project) kafin yiwa kasa hidima (NYSC). Posted onSeptember 29, 2025September 29, 2025 Gwamnatin tarayya ta wajabta wa ɗaliban da suka kammala karatu mika kundin bincikensu na ƙarshe (Project) a matsayin sharaɗi kafin a tura su aikin yiwa …