Ilimi, Labarai Gwamnatin Kano Za Ta Biya Kudin NECO Ga Dalibai 55,000 Jihar Posted onJune 18, 2023June 18, 2023 Alfijir Labarai ta rawaito a wani bangare na manufofin gwamnatin Jihar Kano na sake fasalin fannin ilimi tare da ba su kulawar da ake bukata, …