Kannywood, Labarai Wata Sabuwar! Hukumar tace finafinai da ɗab’i ta jihar Kano ta dakatar da jaruma Sahma M. Inuwa Posted onJanuary 4, 2025January 4, 2025 Hukumar tace finafinai da ɗab’i ta jihar Kano ta dakatar da jaruma Sahma M. Inuwa daga shiga harkar fim na tsawon shekara ɗaya, tare da …