Addini, Labarai Kungiyar Samarin Tijjaniya ta kasa tayi alawadai da Hukuncin kotun ECOWAS da ta yanke akan batanci ga Janibin Annabi S A W. Posted onApril 15, 2025April 15, 2025 Daga A’isha Salisu Ishaq A wata sanarwa da Kungiyar ta fitar Mai dauke dasa hannun Babban Sakatare Shehu Tasiu Ishaq da sakataren yada labarai Abubakar …