Labarai, Noma Ibtila’i! Tsutsa Ta Janyo Mana Asarar Naira miliyan 500. In ji Manoman Tumatur A Kano Posted onApril 16, 2024April 16, 2024 Wasu manoman tumatur a karamar hukumar Bagwai ta jihar Kano, sun koka kan yadda tsutsa ke lalata musu amfanin gona. Alfijir Labarai ta rawaito manoman …