Ƙilu Ta Ja Bau! Dubun Wani Sharifin Bogi Ta Cika A Kano

FB IMG 1699456412109

Masarautar Sharifan Kano ta tabbatar da cewa Malam Mansur Mazaunin Unguwar Wambai Dorayi Babba da yake Ikirarin Sharifta ba Sharifi ba ne, tare da karyata Kansa a gaban Sarkin Sharifan Kano Sidi Fari Abbas.

Hakan ya biyo bayan kararsa da Iyayensa suka yi tun daga Maradin Jamhuriyar Niger cewa Dansu yana Ikirarin Sharifta bayan su ba sharifai ba ne.

📸Arewa Radio
📸Arewa Radio

Arewa Radio

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *