Wasu Fusatattun Matasa A Safiyar Lahadi Sun Rufe Wani Gidan Rediyon

Matasa

Alfijr ta rawaito Wasu fusatattun matasa, a safiyar Lahadi, sun rufe gidan Rediyon Najeriya, Amuludun FM 99.1 a Ibadan, babban birnin jihar Oyo.

Wata majiya ta shaidawa jaridar Punch  cewa matasan sun yiwa tashar tsinke ne da nufin daukar nauyin gudanar da shirin.

Wani bincike da wakilinmu ya gudanar ya nuna cewa jami’an tsaro masu tsattsauran ra’ayi sun kore su daga tashar gidan radiyon.

Talla

Gidan rediyon wanda yake a madakatar J&P, Moniya dake Ibadan, karamar hukumar Akinyele ta jihar, an kafa shi ne a ranar 10 ga Oktobar shekarar 2007.

Sannan kuma ya fara watsa shirye-shirye cikin harshen Yarabanci tsantsa a ranar 22 ga watan Oktobar shekara.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Alfijr Labarai
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *