
Daga A’isha Salisu Ishaq Jami’ai sun ce an kuɓutar da tara daga cikin fasinjojin yayin da ake ci gaba da gudanar da bincike don ceto …
Daga A’isha Salisu Ishaq Jami’ai sun ce an kuɓutar da tara daga cikin fasinjojin yayin da ake ci gaba da gudanar da bincike don ceto …
Daga Aminu Bala Madobi Wasu fusatattun matasa a yankin Otor-Owhe da ke karamar hukumar Isoko ta Arewa a jihar Delta, sun kone wani mutum bisa …
Sojoji Najeriya da ke yaƙi da ƴan bindiga a Najeriya sun ce sun kashe wani babban mataimakin gawurtaccen ɗanbindigar nan da ke addabar yankin, Bello …
Sojojin runduna ta 2 ta Operation Fansar Yamma sun kama wata mata mai shekaru 25 da ake zargi da safarar alburusai, ga Bello Turji Shamsiyya …
Daga Aminu Bala Madobi Wata mata mai suna Sarah Ayinde, ta bankawa mijinta wuta, Mai suna Abidemi Ayinde, jami’in ‘yan sandan jihar Ogun Dake zaune …
Wasu ‘yan daba sun kai hari fadar Etsu Nupe Lokoja, Mai Martaba Emmanuel Akamisoko Dauda-Shelika, Nyamkpa IV, a karshen mako, inda suka kona wata mota. …
Shahararren dan ta’addar nan da ya addabi yankunan Yar tashar sahabi, janyar Dansadau zuwa magami ya bakunci lahira, a daidai lokacin da ya hadu da …
Daga Aminu Bala Madobi Rahotannin dake iske sashin labarai na jaridar Alfijir ya bayyana cewa, Allah Ya kubutar matasan nan ‘yan Moriki da Bello Turji …
DPO din Wasagu a jihar Zamfara, SP Halliru Liman ya rasu, inda rahotanni su ka tabbatar da cewa wani soja ne ya harbe shi a …
Yan sanda sun harbe wani ɗan fashi da makami har lahira tare da kama wani mai kai wa ’yan bindiga kakin sojoji a Jihar Kaduna. …
Ƙaramin ministan tsaro na Najeriya, Bello Matawalle ya sha alwashin cewa za a zaƙulo tare da hukunta duk masu hannu a kisan Sarkin Gobir na …
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari gidan wani malami a jami’ar tarayya ta Dutsinma (FUDMA) da ke jihar Katsina mai suna Dakta Tiri Gyan David, …
Wasu Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mahaifiyar Shahararren mwakin nan Dauda Kahutu Rarara. Rahotanni na nuni da cewa Yan bindiga sun yi garkuwa da …
Gungun wasu matasa sun hana yin sallar Juma’a yau a masallacin unguwar Ja’en Maƙera, bayan da aka yi zargin matasan sun kashe wani matashi cikin …
Rundunar ta kara da cewa ta yi nasarar kama wasu ’yan kungiyar asiri, wadanda a halin yanzu suke amsa tambayoyi. Alfijir labarai ta ruwaito ’Yan …
Daga Aminu Bala Madobi An sallami wata sojar Najeriya daga aiki bayan da ta sace kayan adon zinare da aka ce sun kai Naira miliyan …
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da kama wanda ake zargi da saka wuta a wani masallaci da sanyin safiyar yau a kauyen Gadan …
Jami’an ’yan sanda a jihar Neja sun kama wata da ake zargin ’yar daba ce sanye da kayan sarki. Alfijir labarai ta rawaito Rundunar ’yan …
Maharan sun kutsa har cikin uwar dakin ma’aurata suka dora musu bindiga a kai, sannan suka kwace jaririn suka tsere Alfijir labarai ta rawaito ’Yan …