An yanke wa shugaban cibiyar kula da lafiya daurin rai-da-rai kan yi wa wata yarinya fyaɗe

Screenshot 20221014 081451 com.android.chrome edit 14830240241485

Wata Kotun hukunta laifukan fyaɗe da rigingimun cikin gida da ke Ikeja ta yanke wa Daraktan Cibiyar kula da Ciwon Kansa, Dokta Olufemi Olaleye, hukuncin daurin rai-da-rai har ninki biyu a gidan yari bisa laifin lalata ƴar uwar matarsa.

Alfijir Labarai ta rawaito Mai shari’a Rahman Oshodi ya samu Mista Olaleye da laifin lalata da fyaɗe ta hanyar jima’i ga yarinyar.

Gwamnatin jihar Legas ce ta fi shigar da ƙarar mai ɗauke da tuhume-tuhume biyu.

Alkalin ya ce masu gabatar da kara sun tabbatar da gamsassun Olaleye ya aikata laifin.

Mista Oshodi ya ce shaidun da ake tuhumar daraktan gamsassu ne.

📸Daily Nigerian
📸Daily Nigerian

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai  👇

https://chat.whatsapp.com/KpTjEvHUjd3CVzIQp8CSkZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *